15 Yuni 2026 - 10:00
Source: ABNA24
Yamen: Ta Kara Killacewar Ruwa Kan Tel Aviv Har Zuwa Tekun Aden Ba Shiga Ba Fita

A inuwar gargadin sojojin Yemen game da yuwuwar faɗaɗa killacewar ruwa, tare da ƙaruwar kasancewar gwamnatin yahudawa a gabar tekun Somalia, abubuwan da ke faruwa a cikin Bahar Maliya da Tekun Aden suna ƙaruwa.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya habarta cewa: A inuwar gargadin sojojin Yemen game da yuwuwar faɗaɗa killacewar ruwa, tare da ƙaruwar kasancewar gwamnatin yahudawa a gabar tekun Somalia, abubuwan da ke faruwa a cikin Bahar Maliya da Tekun Aden suna ƙaruwa.

Yunkurin mamayar Isra’ila da Amurka waɗanda aka yi tsawon watanni a gabar tekun Somaliland, "sun kasance hadafin halal ga sojojin Yemen kuma har yanzu suna nan bas u samu wata canji ba duk da sanar da kulla yarjejeniya tsakanin Iran da Amurka.

……………………….

Your Comment

You are replying to: .
captcha